Shugabannin kungiyar kwadago ta Najeriya NLC sun soki kalaman shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan na cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari bai da masaniya kan wani shiri...
An yi garkuwa da kwamishinan kasuwanci da farawa na jihar Bayelsa, Mista Otokito Federal Oparmiola.An ce wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun yi garkuwa da...
An samu wasu gungun mutane suna ta jidar ‘ya’yan jihar Kano suna kaiwa Kudu ana cinikin su kamar awakai. An sauya musu suna da addini an...
Ranar 20 ga watan Janairu shekarar 2012 dai rana ce da mazauna birnin Kano ba za su manta da ita ba, domin kuwa a yammacin ranar...
Majalisar Tattalin Arziki ta Kasa (NEC) ta ce har yanzu ba ta yanke shawara kan batun cire tallafin man fetur ba saboda ana ci gaba da...
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin rufe wata makaranta mai zaman kanta mai suna Noble Kids Academy da ke Kwanar Dakata a karamar hukumar Nassarawa...
Rahotanni sun bayyana cewa wani malamin makarantar boko mai suna (Noble Kind Academy) shine ya sace Hanifa Abubakar wadda ake kyautata zaton dalibar sa ce.Yarinyar mai...
Majalisar wakilai ta kuduri aniyar gudanar da bincike kan batan makamai da alburusai 178,459 a rundunar ‘yan sandan Najeriya kamar yadda rahoton babban mai binciken kudi...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ne ya jagoranci taron majalisar tattalin arzikin kasa na farko a shekarar 2022 a dakin taro na gidan gwamnati (Old...
Jakadan kasar Japan a Najeriya, Ambasada Matsunaga Kazuyoshi ya yabawa kokarin hukumar ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje.Jakadan ya bayyana cewa ‘yan Najeriya a kasar Japan na...