Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta gayyaci Muaz Magaji, wani ɗan adawar Gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje.A Bara ne dai Ganduje ya sallami Magaji...
Mai magana da yawun ‘yan sanda a Kano DSP Abdullahi Kiyawa ya tabbatar da faruwar lamarin Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wata...
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya bukaci Majalisar Dokoki ta kasa da Shugaban kasa Muhammadu Buhari da su...
Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ya bayyana cewa sauya sheka da wasu gwamnonin jiha suka yi zuwa jam’iyyar APC mai mulki ba barazana ce ga burinsa...
Gwamnatin tarayya ta bukaci kasar Saudiyya da ta dage takunkumin hana zirga-zirgar da ta sanya wa matafiya ‘yan Najeriya biyo bayan bullar cutar Omicron na COVID-19...
A ranar Lahadi ne gwamnatin Zamfara ta sanar da bude wasu makarantun firamare da sakandare a ranar Litinin 17 ga watan Janairu.Sanarwar hakan na kunshe ne...
Kungiyar Gwamnonin jam’iyyar APC sun yi wata ganawar sirri a dakin taro na gwamnonin Kebbi da ke Abuja.Gwamnonin sun tattauna ne kan babban taron jam’iyyar na...
Babban kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC, Ahmed Abubakar Audi, PhD, mni, ya bayyana kaduwarsa bisa zargin da gwamnan jihar Ribas Nyisom Wike ya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin babban kwamandan sojojin kasar nan ya sanya hannu kan wani gagarumin aikin soji a jihar Neja.Jihar na fuskantar ci gaba...
A ranar Asabar din da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci wani taron shimfida furanni a ranar tunawa da sojojin kasar ta shekarar...