Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta sanar da kama manyan dillalan miyagun ƙwayoyi uku tare da kwace sama da kwayoyi 23,000 a wasu sassan jihar. Mai...
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da dokar da ta tanadi hukuncin ɗaurin rai da rai ga duk wanda aka same shi da laifin lalata da yara...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya karyata jita-jitar da ke cewa akwai sabani tsakaninsa da jagoransa na siyasa, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso. Gwamnan ya bayyana...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) ta sanar da dakatar da yajin aikin gargadi na makonni biyu da ta fara a ranar 13 ga Oktoba. Shugaban...
The Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has extended his warmest felicitations to His Excellency, Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, on the occasion of his...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya mika sunan Dr. Bernard Doro daga Jihar Filato ga Majalisar Dattawa domin tantancewa a matsayin sabon Ministan Tarayya. Naɗin nasa...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa ta fara shirye-shiryen ɗaura aure tsakanin sanannun masu amfani da TikTok, Ashiru Idris (Maiwushirya) da Basira (Ƴarguda), bisa...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin abokin tafiya da ke cikin sahun ’yan ra’ayin ci gaba, duk da cewa...
Gwamnatin Jihar Legas ta raba sama da naira biliyan ɗaya ga tsofaffin ma’aikatan jihar 463 da suka yi ritaya daga sassa daban-daban na gwamnatin jiha. Adadin...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta bayyana gaskiyar batun zargin shirin juyin mulki da ake yadawa a ƙasar, tana...