Babban bankin Najeriya CBN, ya taƙaita hada-hadar kuɗin da masu PoS za su yi a rana, zuwa naira miliyan1.2. Kazalika kwastoma bashida ikon cirar sama da...
Karamin Ministan Man Fetur Da Iskar Gas Ya Yaba tare Jinjina A Wata Ziyarci Da Ya Kai Cibiyar Aikin Samar Da Wutar Lantarki Dake Maiduguri.Karamin ministan...
Yan Najeriya da dama sun cika da mamaki bayan ganin kamfanin man fetur na ƙasa NNPCL, ya kara kudin man fetur a jiya Talata 29 ga...
Kamfanin mai na Najeriya, NNPC Ltd ya fitar da jadawalin farashin man da ya sayo daga matatar man Ɗangote.Bisa ga bayanan da kamfanin ya fitar, farashin...
Rukunin kamfanin Dangote ya musanta maganar baya bayan nan da mai magana da yawun kamfanin man fetur na kasa NNPC, Olufemi Soneye yayi na cewa kamfanin...
Hanyar Cigaban Arewacin Najeriya!A wani yunƙuri na inganta kulada kiwon lafiya, Asibitin kwararru na Best Choice ya ɗauki gabaren kula da kiwon lafiyar jarirai tare da...
Ƙungiyar IZALA ta tara kudi kimanin Naira miliyan ɗari da sha biyu ( ₦ 112,000,000.00) wajen tattara fatun layya da jama’a suka taimaka a layyar shekarar...
Babban kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya musanta zargin da ya ce ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta Najeriya, MURIC ta yi masa na yi wa matatar...
A wata sanarwa da kamfanin ya aike wa manema labarai game da ƙarin kudin, kamfanin ya ce daga yau Talata 3 ga watan Satumban 2024, kamfanin...
Matatar Mai ta Ɗangote da ke Legas ta fara fitar da tataccen man fetur a karon farko a ranar Talata.Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Ɗangote,...