Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jaddada goyon bayansa ga tsarin e-naira da babban bakin Najeriya CBN ya bujiro da shi,inda yace zai...
Babban bankin Najeriya CBN ya ce kawo yanzu ya saki kudi masu yawan gaske ga Bankunan kasuwanci a kasarA cewar bankin ya saki kudin ne ga...
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS), ta bayyana cewa farashin kayan abinci kamar su doya, shinkafa da naman sanya an samu karuwar farashin a cikin watan Fabrairu.Wannan...
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN Mista Godwin Emiefele, ya nemi afuwar ƴan Najeriya bisa matsalolin da ake fuskanta yayin tura kuɗi ta Internet. Mista Godwin Emefiele,...
Ƙungiyar lauyoyi ta Najeriya NBA, ta yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari, kan ya hanzarta aiwatar da hukuncin da kotun ƙoli ta yi na sahale da...
A karo na biyu tun bayan da kotun koli ta yanke hukuncin cewa tsofaffin takardun kudi na Naira 200, da Naira 500 da kuma Naira 1,000...
Kotun ƙolin Nijeriya, ta yanke hukunci ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin har zuwa 31 ga watan Disamba bana.Yayin yanke hukuncin a yau, kotun ta...
Babban bankin Najeriya CBN, ya musanta raɗe-raɗin da ake yaɗawa cewa zai katse hanyoyin tura kuɗi ta Internet saboda kusantowar babban zaɓen bana. CBN ya musanta...
Babban Bankin Najeriya (CBN), ya fitar da wasu hanyoyi domin bai wa ‘yan ƙasa damar kai rahoton masu sana’ar POS da ke cajin fitar hankali idan...
Gwamnatin jihar Kano, ta hannun hukumar kare hakkin masu amfani da kayayyaki, a ranar Lahadi, ta rufe babban kanti mai suna Wellcare, saboda kin karbar tsoffin...