Shugaban Bola Ahmad Tinubu na shirin kaddamar da wasu masana’antun sarrafa iskar gas guda uku wadanda za su bunkasa samar da iskar gas ga kasuwannin cikin...
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Kasa ta’annati EFCC ta ce tana bincikar wasu shugabannin bankuna da aka gano hannunsu a badaƙalar kudaden ma’aikatar jinƙai...
Najeriya kasa ce da ke amsa sunan jagora a Afrika sai dai a halin yanzu kasar na fuskantar taɓarɓarewar tattalin arziƙi mafi muni wanda ke haifar...
Gwamnan babban bankin Kasa CBN, Olayemi Cardoso, ya ce shi da tawagarsa ba su da hannu a tabarbarewar tattalin arzikin da kasar nan ke fuskanta a...
Babban Bankin Kasa (CBN) ya fara sayar da dala ga ‘yan kasuwar canji kudade a Najeriya.Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da ya fitar...
Ƙungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu ta kasar nan (IPMAN), ta koka game da wasu matsaloli da ‘ya’yanta ke fuskanta wajen samun man da suke...
MENENE FFX? Kampanin My Daily Choice (MDC) ne sukayi sinadarin Fuel Factor X (FFX).An qaddamar da shi a watan Aprilu na shekarar 2022 a qasar Amurka,...
Ya kamata gwamnatin tarayya ta yi gaggawar daukar mataki domin dakile kuncin rayuwa da al’ummar kasa suka tsinci kan su a ciki biyo bayan tashin dala...
Kwanaki biyu bayan sanar da rage farashin buhun siminti, kamfanin BUA Group a sirrance ya kara farashin kayan abinci, musamman buhunan sukari, da fulawa, da katon...
Shugaban kungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas ta kasa PENGASSAN, Festus Osifo, ya yi ikirarin cewa har yanzu gwamnatin tarayya na biyan kudin tallafin...