Bata-gari sun yi yunkurin kutsawa su sace kayayyakin abinci a Kasuwar Hatsi ta kasa da kasa da ke Dawanau a Jihar Kano da sunan zanga-zangar tsadar...
Kamfanin sadarwa na MTN ya sanar da rufe dukkan ofisoshinsa dake Najeriya daga yau Talata 30 ga watan Yuli.Wani jami’i a kamfanin ne ya tabbatar da...
Matatar man Dangote ta sake tabbatar da cewa man dizal din da take fitar wa ya cika dukkan wasu ka’idojin da ya kamata dizal ya cika...
Alhaji Aliko Dangote ya bukaci Kamfanin Mai Na Kasa na Najeriya (NNPCL) da ya zo saye matatar man sa, wadda ita ce ta biyu mafi girma...
Babban bankin Najeriya na CBN ya sanar da dawo da siyar da Dala ga ‘yan kasuwar canji a wani yunkuri na dakatar da faduwar darajar Naira.Ana...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Kasa ta’annati EFCC ta haramta duk wata hadar-hadar kudin kasashen ketare a ofishin jakadanci kasashen waje dake Najeriya...
Babbar Kotun Jihar Kano ta halasta wa ’yan kasuwar Sabon Gari shagunan da ke bangaren ’yan barkono da gidajen wanka.Kotun ta kuma umarci hukumar gudanarwar kasuwar...
Babban Bankin Najeriya (CBN), ya fitar da jerin sunayen bankuna 41 da ya aminta da ingancinsu a fadin kasar nan.Bankunan dai sune wadanda CBN ya ba...
Hukumar Wutar Lantarki ta Kasa (NERC) ta rage kudin wutar ga masu amfani da layin Band A.NERC ta umarci kamfanonin rarraba wutar lantarki da su rage...
Manoman tumatir a Jihar Katsina na kokawa kan yadda za su dawo da kudin da suka zuba a noman, sakamakon faduwar darajar tumatirin a ’yan kwanakin...