Gwamnatin jihar Sokoto ta fara aikin gaggawa bayan bullar cutar amai da gudawa (cholera) a kananan hukumomi 12 na jihar. Cutar ta bayyana ne a farkon...
Dr. Kabiru Turaki (SAN) daga jihar Kebbi ya lashe zaben shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa a babban taron zaben da aka gudanar a Ibadan, babban birnin...
Shugaba Bola Tinubu na dab da fitar da jerin sunayen sabbin jakadun Najeriya zuwa manyan ƙasashe a makonni masu zuwa, bayan jinkirin da ya ɗauki fiye...
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya bayyana cewa zai bar jam’iyyar PDP mai adawa ya koma jam’iyyar APC mai mulki a ranar Laraba mai zuwa, 19...
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sake jaddada cewa Muhammadu Sanusi II shi ne sarkin Kano na gaskiya da gwamnati da al’ummar jihar ke...
Shugaban Hukumar NDLEA, Birgediya Janar Mohamed Buba Marwa (rtd.), ya sake aika gargaɗi mai tsanani ga manyan barayin miyagun ƙwayoyi da masu safarar su, yana mai...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnati ta kammala dukkan shirye-shiryen gabatar da kasafin kuɗi na shekarar 2026, wanda ya kai adadin Naira...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake nada tsohon kwamandan soja, Birgediya Janar Mohammed Buba Marwa (rtd), a matsayin shugaban Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin...
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya gabatar da kasafin kudin shekara ta 2026 mai darajar Naira biliyan 535.6 ga majalisar dokokin jihar. Gwamnan ya bayyana...
Dakarun haɗin gwiwa na Operation Hadin Kai a yankin Arewa maso Gabas sun ceci matasa 74 masu aikin yi wa ƙasa hidima (NYSC) da suka makale...