Kungiyar HEDA Resource Centre ta bukaci gwamnatin tarayya ta wallafa cikakken jerin sunayen wadanda suka amfana da Naira biliyan 330 da aka raba wa talakawa ta...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ziyarci iyalan marigayi tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a Kaduna, inda ya jajanta musu tare da tabbatar da cewa zai...
Rundunar sojan Najeriya ta ce ta yi nasarar kama motoci maƙare da kayayyakin da take zargi na harhaɗa bama-bamai ne da ake shirin tsallakwa da su...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa nasarar da jihar ta samu a jarabawar kammala sakandare ta NECO na shekarar 2025 ta samo asali...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta raba Naira biliyan 330 ga talakawa da marasa galihu a fadin kasar nan a matsayin tallafin rage radadin cire tallafin...
Gwamnatin Tarayya ta mayar da darasin Tarihin Najeriya cikin kundin karatun makarantu na firamare da sakandare a matakin farko bayan kusan shekaru da dama da aka...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya bayyana Nijeriya a matsayin ƙasar da aka riga aka lalata harkar dimokuraɗiyya, saboda rashin gaskiya...
Dakarun sojan Isra’ila na cigaba da shiga wani yanki mai cike da jama’a a birnin Gaza, yayin da suke ci gaba da farmaki domin kwace iko...
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bayyana damuwarta kan yadda maniyyata ke jinkirin biyan kudin Hajji, inda ta ce hakan yana iya kawo tsaiko wajen samun...
An tabbatar da mutuwar karin mutane shida a gobarar da ta tashi a ginin kasuwanci na Afriland Towers mai bene shida da ke titin Broad a...