Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin abokin tafiya da ke cikin sahun ’yan ra’ayin ci gaba, duk da cewa...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta bayyana gaskiyar batun zargin shirin juyin mulki da ake yadawa a ƙasar, tana...
Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodimma, ya bayyana cewa yawaitar sauya sheƙar da gwamnoni da ‘yan majalisar jam’iyyun adawa ke yi zuwa jam’iyyar APC na nuna amincewa...
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya gargadi kwamishinoninsa da su tabbatar suna saka irin hular da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ke amfani da ita yayin...
Gwamnan Jihar Enugu, Peter Mbah, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC a wani taron manema labarai da aka gudanar a Enugu, babban birnin...
Majalisar Dokokin Najeriya ta ba da shawarar sauya lokacin gudanar da zaɓen shugaban ƙasa daga watan Fabrairun 2027 zuwa Nuwamban 2026, domin bai wa kotuna isasshen...
Gwamnan Jihar Enugu, Peter Mbah, zai sauya sheƙa daga jam’iyyar PDP zuwa APC a hukumance a ranar Talata, 14 ga Oktoba 2025, a birnin Enugu. Mbah...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya amince da rahoton Bankin Duniya na watan Oktoba 2025, wanda ya nuna cewa mutane...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da naɗa...
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, za ta koma bakin aiki a zauren Majalisar Dattawa yau Talata 07 ga Oktoba, bayan dakatar da ita...