Gagarumin rikici ya kunno kai a siyasar Jihar Rivers bayan da kakakin Majalisar Jiha, Martin Amaewhule, tare da wasu ‘yan majalisa 16 suka fice daga jam’iyyar...
Tsohon Ministan Sufuri Rotimi Amaechi ya karyata rade-radin cewa zai iya zama mataimakin Atiku Abubakar ko wani dan takarar shugaban kasa a 2027. Amaechi ya bayyana...
24 ga Nuwamba 2025, — 12:30 p.m.Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya karɓi katin zama ɗan jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a mazaɓarsa ta Jada...
Shugaban jam’iyyar NNPP na Kano, Hashim Suleiman Dungurawa, ya bayyana cewa dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, na sa ran samun akalla...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta fitar da sabbin alkaluma da ke nuna cewa mutum miliyan 2.3 ne suka kammala rajistar katin zaɓe...
Dr. Kabiru Turaki (SAN) daga jihar Kebbi ya lashe zaben shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa a babban taron zaben da aka gudanar a Ibadan, babban birnin...
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya bayyana cewa zai bar jam’iyyar PDP mai adawa ya koma jam’iyyar APC mai mulki a ranar Laraba mai zuwa, 19...
Tsohon gwamnan Jihar Rivers kuma jigon jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ba mutum ne da ba za a iya kayar...
Ɗan Majalisar Tarayya daga Jihar Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, ya sanar da sauya sheƙarsa daga Jam’iyyar NNPP zuwa APC, wata biyu kacal bayan NNPP ta...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ayyana gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Charles Soludo na jam’iyyar APGA, a matsayin wanda ya lashe zaben...