Rundunar ‘yansandan Jihar Kano ta gargadi jam’iyyar NNPP da jam’iyyar APC su janye zanga-zangar da suka shirya yi a ranar Asabar.Rundunar ta yi barazanar za ta...
A yau Juma’a Kashi na biyar na dalibai 50 daga cikin dalibai 1,100 da suka kammala karatun digiri na farko da gwamnatin jihar Kano ta ɗauki...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya ce gwamnatinsa ta ɗaura ɗamarar ɗinke duk wata ɓaraka da ke tsakanin gwamnati da al’ummar Kudancin Kaduna.Gwamnan ya bayyana...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman ta a Abuja, ta tabbatar wa gwamnan jihar Kaduna Uba Sani nasararsa a zaɓen gwamnan da ya gabata.A hukuncin da...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga tsakani da nufin sasanta rikicin Gwamnan Ondo Oluwarotimi Akeredolu da mataimakinsa Lucky Aiyedatiwa.A rahoton da jaridar The Nation ta...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja a yau Alhamis ta tabbatar da zaben gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya.Idan za a iya tunawa dai hukumar...
Farfesa a fannin shari’a Chidi Odinkalu, ya ce kundin shari’ar kotun ɗaukaka ƙara da ke tabbatar da nasarar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ba kuskuren rubutu...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta tabbatar da nasarar zaɓen gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa.A hukuncin da kotun ta yanke yau Alhamis,...
Jagoran adawa a Najeriya ya yi zargin cewa manufar jam’iyya mai mulkin kasar wato APC, ta kwacen mulkin jam’iyyun adawa, babban naƙasu ne ga tsarin dimokraɗiyya.Atiku...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce za su shigar da sabuwar ƙara a kotun ƙoli kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yi.A...