Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara ta yi watsi da batun dakatar da shugaban jam’iyyar na jihar, Alhaji Tukur Danfulani.Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da...
Hukumar zaben kasar Chadi ta bayyana cewa shugaban kasar na riƙon ƙwarya Mahamat Idriss Deby Itno ne ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a...
Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya ce jam’iyyar NNPP mai gwamnatin Jihar Kano ce ke da hannu a zanga-zangar adawa da shi...
Jam’iyyar APC ta ce wadanda suka sanar cewa ta dakatar da shugabanta na kasa kuma tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje a mazabarsa, ba mambobinta ba ne.Sanarwar...
Kungiyar Dattawan Arewacin Kasar na sun bayyana nadamarsu kan zaɓen Shugaban Ƙasa mai ci a yanzu, Bola Ahmed Tinubu.Tinubu ya yi takara da tsohon mataimakin Shugaban...
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitocin shari’a guda biyu da za su yi bincike kan ta’annati da dukiyar al’umma, da mutanen da...
Majalisar dokokin jihar Kano ta tantance tare da tabbatar da sunayen kwamishinoni hudu da Gwamna Abba Kabir-Yusuf ya aika mata a ranar Talatar nan.Majalisar dai, bayan...
Kungiyar kafafen yaɗa labarai ta yanar gizo Association of Online Media Guild, ta taya gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano murnar samun nasara a kotun...
Kotun Ƙoli ta tabbatar wa da Gwamnan jihar Kano Injijiya Abba kabir yusif kujerarsa, inda ta soke nasarar da APC ta samu a kotunan kasa.Kotun ta...
Kotun Koli ta tabbatar wa Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad Kauran Bauchi, na jam’iyyar PDP kujerar sa.Gwamnan jihar Bauchi dai na cikin gwamnonin da jam’iyyar APC...