Ɗan takarar gwamnan Kano na jamiyyar APC da kotu ta ayyana nasararsa Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, ya buƙaci magoya bayansa da su ƙara dagewa da addu’a...
Shugaba Tinubu na Najeriya zai bar Abuja zuwa kasar Jamus a ranar Asabar, don halartar taron kungiyar kasashe masu arziki ta G20 da Afirka, wanda za...
Kotun daukaka kara ta Kori karar Abba Kabir Yusuf ta sake tabbatar da cewa Dr. Nasiru Yusuf Gawuna na jam’iyyar APC ne ya halastaccen wanda ya...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta soke nasarar da Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal na jam’iyyar PDP ya samu.A cewar kotun, hukuncin da...
Kotun Ɗaukaka Kara da ke zamanta a Abuja ta sanya gobe Juma’a, 17 ga watan Nuwamba a matsayin ranar da za ta yanke hukunci kan zaben...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Bayelsa ta yi kakkausar suka kan ziyarar da shugaban riko na jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, zai kai jihar kasa...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta Kasa EFCC ta tura jami’anta jihohin da za a gudanar da zaben gwamna a...
Kwanaki kadan kagin a gudanar da zaben gwamna a jihar Kogi wanda aka shirya gudanarwa a ranar 11 ga watan Nuwamba, rundunar hadin gwiwa ta jami’an...
Babbar Jam’iyyar hamayya ta PDP reshen jihar Nasarawa, ta bukaci mambobi da magoya bayanta da su yi watsi da farfagandar da Gwamna Abdullahi Sule da jam’iyyarsa...
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya, ta ce hukuncin Kotun Koli a kan korafin da ta shigar tare da dan takararta Atiku Abubakar, a kan...