Kotun Koli ta tabbatar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin halastaccen wanda ya lashe zaben Shugaban Kasa a zaɓen 2023.Mai Shari’a John Okoro ya bayyana...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin sabbin kwamishinonin hukumar zaɓe a wasu jihohin ƙasar nan tara. Ga jerin sunayen kwamishinonin da ma jihohin...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci kotun koli da ta yi watsi da karar da dan takarar shugaban Kasa a jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, a...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ta janye takardar janyewa daga daukaka karar hukuncin kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar Kano.Wannan na zuwa ne...
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, a ranar Alhamis ya jaddada kudirin gwamnatin tarayya na tabbatar da zaman lafiya da bunkasa yankin Arewa maso Gabas, inda ya...
Majalisar dattijai ta tabbatar da sunayen ministoci uku Jamila Ibrahim daga (jihar Kwara) da Balarabe Lawal daga (jihar Kaduna); da Ayodele Olawande na (jihar Ondo), baya...
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Nasarawa ta yanke hukunci kan dan takarar jam’iyyar PDP David Umbugadu ne zababben gwamnan jihar.A hukuncin raba gardama wanda aka...
Yanzu haka dai kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Nasarawa na ci gaba da gudana wanda jam’iyyar PDP ta shigar kan zaben gwamna Abdullahi Sule na...
Manyan jiga-jigan jam’iyyar Labour LP, a jihar Imo, a ranar Juma’ar nan, sun mamaye ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, tare da nuna...
Jam’iyyar Labour ta bukaci magoya bayanta a duk fadin kasar nan da su cika gidajensu da kayayyakin abinci da suka dace gabanin yajin aikin da kungiyoyin...