Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa, ya ce tun hawansa mulki gwamnatinsa ta yi ƙoƙarin kawo tsarin toshe duk wasu kofofin da kuɗaɗen gwamnati ke...
Jam’iyyar PDP a ranar Laraba ta caccaki gwamnatin tarayya a karkashin jam’iyyar APC, kan karin farashin PMS da aka fi sani da man fetur daga Naira...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa Dr. Farouq Kurawa amatsayin manajan darakta na hukumar bunƙasa aikin gona da raya karkara ta jihar Kano KNARDA.Babban...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya mika takardar murabus dinsa a daren jiya.Majiya mai tushe ta tabbatar wa da jaridar Daily trust cewa...
Kwamitin gudanar ayyuka na kasa (NWC) na jam’iyyar APC mai mulki ta nesanta kanta daga manyan mukaman shugabancin majalisar da shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio da...
Shugaban Majalisar Wakilai Tajuddeen Abbas, ya bayyana Usman Bello Kumo na jam’iyyar APC daga Gombe, da Aliyu Sani Madakin Gini na NNPP daga Kano cikin ƙunshin...
Wani babban jigo a jam’iyyar NNPP, Buba Galadima, ya yi kira ga shugaban Kasa Bola Tinubu da ya kori Mahmood Yakubu, shugaban hukumar zabe ta kasa...
Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗin Malam Hisham Habib a matsayin muƙaddashin babban Sakataren yaɗa labaransa kafin jiran dawowar mai magana...
Gwamnan jihar kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya naɗa ɗan Yayansa, Ahmad A. Yusuf, a matsayin Sakataren hukumar raya al’adu da tarihi.Jaridar Solacebase, ta ruwaito cewa,...
Godswill Akpabio ya yi nasarar zama shugaban Majalisar Dattawan Najeriya bayan kaɗa ƙuri’a daga sabbin ƴan majalisar a yau Talata.Akawun majalisar dattijai ne ya bayyana sakamakon...