Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC, ta dakatar da kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa, Barista Hudu Ari daga aiki.Hukumar ta bayyana hakan ne ta cikin wata...
Yayin da karshen wa’adin mulkin sa na biyu ke karatowa, gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje, ya ce ya yafewa wadanda suka zalunce shi, ya kuma...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa ta gayyaci kwamishinan zabe na jihar Adamawa Barista Hudu Yunusa kan ayyana zaben da aka gudanar a ranar Asabar.Hukumar...
Hukumar zabe Mai zaman kanta INEC ta bayyana sunan fitacciyar yar siyasar jahar Adamawa wadda aka fi sani da Aisha Dahiru Binani Amatsayin wadda talashe zaben...
Shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai Alhassan Ado Doguwa, ya sake lashe zaɓen kujerar majalisar tarayya ta ƙananan hukumomin Doguwa da Tudun Wada a Jihar Kano.Jaridar...
Zababben Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sake bayar da Shawarwari ga Jama’a kan zargin yin amfani da kudaden gwamnati wajen sake zaben da za...
Wata babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Abuja ta soke tare da jingine zaɓukan fitar da gwani na mazaɓu da na kananan hukumomi da...
Babban mashawarci ga shugaban kasa Muhammadu Buhari bangaren yada labarai Femi Adesina ya ce rashin lafiyar shugaban kasan a shekarar 2017, wadda ta dauki tsawon watanni...
Tsohon Shugaban Tarayyar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya ce dole ne gwamnatin da ke mai jiea gadon mulki ta yi kokari wajen ganin an samu saukin...
Shugaban jam’iyyar NNPP na kasa Farfesa Rufa’i Alkali ya mika takardar murabus din sa daga shugabancin jam’iyyar.Alkali, wanda ya bayyana hakan a wata wasika da ya...