Gwamnatin Nijeriya ta fitar da jadawalin mako daya na bikin mika wa zababben shugaban kasar Bola Tinubu mulki ranar 29 ga watan Mayu don zama shugaban...
Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC na kasa, ya fitar da jadawalin yadda shugabancin majalisun kasa zasu kasance, ta hanyar amfani da shiyya shiyya domin tabbatar da...
Majalisar Tarayya, ta fara yin shirin fara horas da sababbin ƴan majalisar dattawan kan sa in makamar ayyukanta gabanin rantsar da su. BBC ta ruwaito cewa,...
Gwamnan jihar Kano mai barin gado Abdullahi Ganduje ya amince da tsohon ministan harkokin Neja Delta Godswill Akpabio a matsayin shugaban majalisar dattawan Najeriya.Ganduje ya bayyana...
Mataimakin zababben shugaban kasa, Kashim Shettima, ya ce gwamnatin Asiwaju Ahmed Bola Tinubu za ta yi hulda da kowane jinsi na mutane.Shettima ya bayyana haka ne...
Gwamnatin jihar Kano ta musanta batun yin kafar ungulu wajen mika mulki ga sabuwar gwamnati, tana mai cewa, a shirye take domin miƙa mulkin cikin ruwan...
Kashi 96 cikin 100 na matan da suka tsaya takara a mukamai daban-daban a zaben shekarar 2023 da ya gabata sun sha kashi a hannun takwarorinsu...
Sabon zaɓaɓɓen shugaban Najeriya Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya tabbatar da cewa, yana cikin koshin lafiya, kuma a shirye yaki ya jagoranci kasar nan yadda ya...
A yau Litinin ne ake sa ran dawowa sabon zaɓaɓɓen shugaban Najeriya Asiwaju Bola Tinubu, daga ƙasar FaransaDaraktan harkokin kafafen yaɗa labarai da hulɗa da jama’a...
Hukumar INEC, ta bai wa Alhassan Ado Doguwa shaidar lashe zaɓen kujerar majalisar wakilai ta mazaɓar Doguwa da Tudun Wada a zaɓen bana.Hukumar ta damƙa masa...