Kotun Kolin Nigeria ta tabbatar da zaben gwamna Babajide Sanwo Olu na jihar Lagas a matsayin halastaccen gwamnan jihar.Kotun ta tabbatar da zaben nasa ne inda...
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa akwai wasu masu hannu a badaƙalar almundahanar kuɗi da ake zargin ministar jin ƙai, Betta Edu...
A yau Alhamis 21, ga watan Disambar 2023, Kotun kolin Nijeriya da ke Abuja ta fara sauraren karar zaben gwamnan Kano da Gwamnan Kano Abba Kabiru...
Majalisar Zartarwar Gwamnatin Jihar Adamawa, ta amince da kasafin kudin naira miliyan dubu dari biyu da ashirin da biyar da miliyan dari takwas, (Naira 225.8m), a...
Mr. Bola Ahmed Tinubu, GCFRShugaban kasar Tarayyar Najeriya,Fadar shugaban kasa.Yallabai,SHUGABAN JAM’IYYAR KU TA APC NA KASA NA MATUKAR KOKARI WAJEN GANIN YA KWACE KUJERAR GWAMNATIN JIHOHIN...
Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta kori Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa, Ibrahim Balarabe bayan soke nasararsa a zaben da aka gudanar a ranar 18...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa Alhaji Abdullahi Musa a matsayin sabon Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Jihar Kano.Wannan dai na kunshe ne cikin wata sanarwa...
Shugaban kasa, Bola Tinubu, zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 a gaban majalisar tarayya nan da ‘yan Kwanaki.Kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas, wanda ya bayyana...
Gwamnatin jihar Kogi ta bakin ma’aikatar kananan hukumomi da masarautu ta gabatar da wata takarda da ke tuhumar sarki mai lambaya ta daya, Ohimeghe-Igu na Koton-Karfe...
Taron kungiyar gwamnonin jihohin yankin arewa maso gabashin Nijeriya da ya gudana a Yola fadar jihar Adamawa, sun cimma matsayar samar da wutar lantarki mai karfin...