Za a sanya kudin da za a siyawa shugaban kasa sabon jirgi a kwarya kwaryar kasafin kudi na shekarar 2024, kamar yadda jaridar TheCable ta rawaito.Wasu...
Gwamnatin jihar Kano ta ce fitar da kudi Naira Biliyan 3 domin gina sabbin ajujuwa a makarantu a kananan hukumomi 44 na jihar.Gwamna Abba Kabir Yusuf...
Bashin da ake bin Najeriya ya karu daga Naira Tiriliyan 97.34 a farkon shekarar 2023 zuwa Naira Tiriliyan 121.76 a watanni 4 na farkon shekerar 2024.Hukumar...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kalubalen da ake samu na tsaro a kasar nan mussaman a yankin Arewa maso yamma a matsayin wanda aka...
Gwamnatin jihar Sokoto ta bukaci mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya dinga bincika gaskiyar al’amari kafin yayi magana kan abinda ya shafi lamuran kasa.Gwamnatin dai na...
Sabon kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano, Salman Dogo Garba ya kama aiki a yau Litinin inda yayi alkawarin samar da tsaro don kare rayuka da...
Babbar kotun jihar Kano ta dage zaman sauraron karar da gwamnatin Kano ta shigar na neman dakatar da Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da...
A yayin da ake ci gaba da turka-turka kan masarautar Kano, dalilai sun bayyana kan abin da yasa ‘yan sanda korar ‘yan Tauri da ‘yan Banga...
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a birnin Legas ta bada umarnin kwace kadarori da kimarsu ta kai Naira Biliyan 12.18.Kadarorin dai nada alaka da tsohon...
A yayin da yanayin damina ke ci gaba da kankama, an buƙaci al’ummar jihar Kano da su kula sosai wajen amfani da ruwan sama yayin sha...