Shugaban hukumar tace fina finai na jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha, ya yi kira da hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa NBC da ta...
Kungiyar lauyoyi mata ta FIDA ta yi kira da a kafa kotuna na mussaman domin saurarar kararrakin da suka shafi cin zarafin jinsi.Kungiyar ta ce irin...
Gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da shirin inganta karatun bai daya a fadin makarantu 111 na kasar nan.Shugaban hukumar kula da ilimin bai daya ta UBEC,...
Jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote dake garin Wudil na cikin matsanancin yanayi biyo bayan yanke wutar makarantar da kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na...
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa NUC ta amince da karin darussa ga cibiyar koyo da koyarwa daga nesa ta jami’ar Ahmadu Bello, Zaria daga kakar...
Hukumar kula da lafiya matakin farko ta jihar Bauchi, ta ce ta samu rahotan wadanda ake zargin sun kamu da cutar Amai da Gudawa 50 daga...
By Abdullahi Alhassan,KadunaNational Universities Commission (NUC) has approved the establishment and running of four more programmes at the Distance Learning Centre, Ahmadu Bello University, Zaria, effective...
Mutane 25 sun rasu yayin da 53 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a Gadar sama ta Dangwauro a titin Kano zuwa Zaria.Kwamandan...
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta kori karar da jagoran kungiyar ‘yan aware ta IPOB, Nnamdi Kanu ya shigar yana neman gwamnatin tarayya da...
Wani karamin jirgin saman rundunar sojan saman Najeriya ya yi hatsari da safiyar ranar Litinin ne a kauyen Tami dake karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna.Shaidar...