Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na KEDCO ya dawo da bayar da wuta ga jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote bayan biyan Naira Miliyan 100.Shugaban...
By Abdullahi Alhassan, KadunaA Coalition of Civil Society Organisations Against Corruption in Nigeria has condemned in strong terms, a plot by some persons to stage a...
Wani barawo da ba a kai ga gano shi ba ya sace sadaki a aljihun wakilin Ango a yayin daurin aure a masallacin Juma’a na Usman...
Gwamnatin jihar Kano da tallafin ofishin raya kasahe rainon Ingila dake Najeriya da hadin gwiwa da kungiyar dattawan Arewa zasu shirya taron farfado da fannin ilimi...
Kocin kasar Mali, Eric Chelle wanda haifaffen Faransa ne ya bayyana bukatarsa na son horas da Super Eagle ta Najeriya.Chelle, wanda ya jagoranci tawagar Mali zuwa...
An fara samun layuka a gidajen mai a fadin kasar nan abinda ya haifar da fargaba kan yiwuwar samun karancin man.Hakan na zuwa ne a yayin...
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya ayyana Litinin a matsayin ranar hutu domin bikin sabuwar shekara ta addinin Musulunci.Alhaji Auwal Manu Dogondaji, kwamishinan yada labarai na...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na samar dakuna karatu masu dauke da kayayyaki na zamani a kananan hukumomi 44 dake jihar.Shugaban hukumar kula da dakunan...
Babbar kotun jihar Kano ta dakatar da lauyoyi daga tattaunawa da ‘yan jarida a shari’ar rikicin masarautar Kano dake gudana.Mai shari’a, Justice Amina Adamu Aliyu ce...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano ta fito da shirin tilasta yin gwajin shan kwaya kafin aure ga Amare...