Babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja a yau Alhamis ta soke zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a jihar Edo.Asue Ighodalo ne dai ya lashe...
Yan sanda sun kama ’yan bindiga guda biyar bayan musayar wuta da su a Yankin Babban Birnin Tarayya Abuja.An kwato bindigogi kirar AK-47 da wata mata...
‘Yan bindiga sun sace wata Alkaliyar karamar kotu dake Sabon Tasha a jihar Kaduna, Janet Galadima tare da ‘ya’yanta 4.Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan...
By Abdullahi Alhassan, KadunaThe Vice-Chancellor of Ahmadu Bello University, Professor. Kabiru Bala, says the housing and infrastructure deficit in the country provides enormous opportunities for professional...
Wani jami’in hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta EFCC ya kashe kansa a Abuja.Jaridar Internet ta PRNigeria ta rawaito cewa an samu...
‘Yansanda biyar sun rasa ransu yayin artabu da ‘yan fashin daji a karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina.Lamarin ya faru ne a ranar Lahadi da ta...
‘Yan bindigar da suka sace Hajiya Hauwa’u Adamu, mahaifiyar fitaccen mawakin Hausa din nan Dauda Adamu wanda aka fi sani da Rarara, sun nemi a basu...
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce a kundin tsarin mulkin Najeriya, Mai Alfarma Sarkin Musulmai bashi da ikon nada kowa a kowanne irin mukami.Da yake jawabi a...
Babbar kotun jihar Kano ta dage zaman sauraron kara kan rikicin masarautar Kano zuwa ranar 4 ga watan Yuli da muke ciki.Babban Antoni janar da majalisar...
Shelkwatar tsaron Najeriya ta ce kaddarar ‘yan ta’adda dake haifar da matsalar tsaro a kasarnan za ta kasance gajeruwa a yayin da sojoji baza su gaza...