Kasar Nijar ta soke lasisin kamfanin Orano na Faransa daga hako ma’adanin Uranium.A cewar kamfanin a wani mataki da ya kara fito da tsamin alaka tsakanin...
Gwamnatin tarayya a jiya Alhamis ta ce tana shirin kafa kotun hukunta masu aikata laifuka a fannin wutar lantarki domin magance masu satar wutar a kasarnan.Da...
Babbar kotun tarayya dake Abuja a ranar Laraba, ta kori karar da aka shigar gabanta ana neman ta kori Mista Ola Olukoyede a matsayin shugaban hukumar...
Rundunar sojan Najeriya ta bayyana shirinta na karfafa alaka da kafafen yada labarai domin tabbatar da tsaron kasa.Rundunar sojan ta bayyana hakan ne a jiya Alhamis...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta caccaki Gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohi kan siyasantar da fannin ilimi mussaman wajen yawaitar jami’o’in da barin wadanda ake...
Mai baiwa gwamnan jihar Legas shawara a fannin lafiya, Dakta Kemi Ogunyemi ta ce adadin wadanda ake zargin sun kamu da cutar amai da gudawa ya...
Wasu da ake zargin ‘yan Daba ne sun kashe wani mutum tare da raunata ‘yan sanda 2 a unguwar Ja’en dake birnin Kano.Kwamishinan ‘yan sanda mai...
A fire outbreak is currently razing a section of Ado Bayero Mall along Zoo road in Kano.The fire engulfed at the Ni9ne section of the mall...
Shugabancin jam’iyyar APC na jihar Rivers, yayi kira da gwamnatin tarayya ta ayyana dokar ta baci a jihar.Shugaban kwamitin riko na jam’iyyar a jihar Rivers, Chief...
A yayin da babbar kotun tarayya karkashin jagorancin mai shari’a, Justice Liman ke shirin yanke hukunci kan rikicin masarautar Kano, fitaccen lauyan kare hakkin dan’adam mai...